Sanata Halliru Dauda Jika, ɗan kasuwa kuma ɗan siyasa ya taɓa zama kakakin majalisar dokokin jihar Bauchi. Sannan ya wakilci ƙananan hukumomin Darazo da Ganjuwa a majalisar wakilai ta tarayya ...