Ɗan ƙwallon Chelsea, Joao Felix na daf ad komawa AC Milan, domin buga mata wasannin aro zuwa karshen kakar nan.